Maryam Booth tana neman mijin aure

[ad_1]

Fitacciyar jaruma a kannywood wadda ta kasance tana cikin matan da ake damawa dasu a cikin wannan masana’antar ta kannywood wadda tayi tashe sosai tun daga lokacin data fara fitowa a cikin fina finan hausa ta fara tara masoya wanda har yanzu tana daga cikin matan sa suke da kyau a kannywood sede jarumar ta fuskanci kalu bale a kannywood wanda kowa yasan irin matsalar data fuskanta.

Maryam Booth

Duk da cewar an dade ba abganin jarumar a cikin harkar fina finan hausa amma dai tabbayyana irin burukan da take da su a nan gaba a lokacin tattaunawar su da yan jarida “Burina gaskiya ba karami bane saboda a yanzu da aka daina gani na a film akwai wajen gyaran gashi wanda na bude da kayayyaki irin na mata da kuma cin abinci a Kano idan ya bunkasa ina son yabzama na samar dashi a sauran manyan garuruwa.

Maryam Booth

Jarumar ta kara sa cewa kuma ina son nayi furodusin da kuma daraktin su ne babban burina domin ban fiye damuwa da aktin ba, saboda idan na yi aure bazanyi ba. Amma furodusin da kuma daraktin zan iya yin sa a duk da dai shi aure nufine na Allah sai kaga ka dauki lokaci kana tsarawa amma idan lokaci yazo shi kenan don haka duk lokacin da na samu dama zan iya aure Ina fatan dai Allah ya bani miji nagari


Post Views:
0

[ad_2]

Author: KennyMedia

Leave a Reply